iqna

IQNA

ranar quds
Ramadan Sharif:
IQNA - Shugaban cibiyar Intifada da Quds ta tsakiya ya bayyana cewa, ya kamata a ce ranar Kudus ta duniya ta bana ta zama ta duniya baki daya saboda ayyukan guguwar Al-Aqsa da kuma kulawa ta musamman da ra'ayoyin al'ummar duniya suka bayar kan lamarin Palastinu, ya kuma ce: Babu shakka za mu fuskanci wani yanayi mai tsanani Ranar Qudus ta duniya daban-daban a bana.
Lambar Labari: 3490921    Ranar Watsawa : 2024/04/03

Tehran (IQNA) A cikin wani sakon bidiyo, Stephen Sizer, mai wa’azin addinin Kirista na Ingila, ya gayyaci mutane da su halarci muzaharar ranar Qudus a Biritaniya.
Lambar Labari: 3488971    Ranar Watsawa : 2023/04/13

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya tabbatar da cewa irin dimbin jama'a da suka halarci tarukan ranar Qudus ta duniya a yau, wani mataki ne na kare birnin Kudus.
Lambar Labari: 3487231    Ranar Watsawa : 2022/04/29

Tehran (IQNA) Dakarun gwamnatin sahyoniyawan sun kai hari a safiyar yau 29 ga watan Afirilu a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan ranar Qudus a masallacin Al-Aqsa inda suka yi arangama da Falasdinawa masu ibada.
Lambar Labari: 3487230    Ranar Watsawa : 2022/04/29

Tehran (IQNA) a sassa daba-daban na duniya masana da masu lamiri suna ci gaba da nuna goyon bayansu ga al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3484826    Ranar Watsawa : 2020/05/22

Ayatollah Ozma Sayyid Ali Khamenei
Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran ya gabatar da jawabin ranar Quds ta duniya a yau Juma'ar karshe ta watan ramadan. Ga dai matanin jawabin
Lambar Labari: 3484823    Ranar Watsawa : 2020/05/22

Bangaren kasa da kasa, al'ummar Afrika ta kudu sun nuna goyon bayan ga al'umma Palastine sun kuma nemia saka sunan Laila Khaled a wani titi a kasar.
Lambar Labari: 3483698    Ranar Watsawa : 2019/06/01

Bangaren siyasa, Shugaba Hassan Rauhani na kasar Iran ya fadi yau cewa, makircin makiya al’ummar musulmi a kan Quds da Palestine ba zai taba yin nasara ba.
Lambar Labari: 3483689    Ranar Watsawa : 2019/05/31

Msulmi da larabawa mazauna kasar Sweeden na shirin gudanar da tarukan ranar Quds a gobe Juma’a.
Lambar Labari: 3483685    Ranar Watsawa : 2019/05/30

Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana ranar Quds ta duniya a matsayin ranar nuna damuwa dangane da halin da al’umma palastin suke ciki.
Lambar Labari: 3482738    Ranar Watsawa : 2018/06/08